iqna

IQNA

gasar firimiya
Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar dake yaki da masu tsattsauran ra'ayi ta fitar da sanarwa tare da goyon bayan "Mustafa Mohammad" musulmi dan wasan kungiyar Nantes ta kasar Faransa, saboda kauracewa wasan gasar firimiya ta wannan kasa a matsayin martani ga matakin kyamar Musulunci a wannan gasar.
Lambar Labari: 3489194    Ranar Watsawa : 2023/05/24

Tehran (IQNA) Wasu ’yan wasa Musulmi, wadanda ake yi wa kallon fitattun mutane, sun samu damar canza mummunar surar Musulunci ta yadda suke gudanar da ayyukansu da halayensu.
Lambar Labari: 3488158    Ranar Watsawa : 2022/11/11